Arsenal da Chelsea da Manchester United na gwada ƙwanji kan ɗan wasan Serbia Dusan Vlahovic mai shekara 24 da Juventus ke son sayarwa. (TBR Football) Liverpool ta gabatar da tayi kan ɗan ...